Talk:hausaradio/DW/Shirin Yamma .28Wed Feb 13th 2019.29 .5B60.5D
Discussion page of hausaradio/DW/Shirin Yamma .28Wed Feb 13th 2019.29 .5B60.5D
More actions
DW Hausa Shirin Yamma (Wed Feb 13th 2019) [1]
A cikin shirin za a sha labaran duniya da kuma rahotanni kan zaben Najeriya da rikicin kasar Kamaru na 'yan aware da ke kara kamari. [5]
- Hosts: Ramatu Garba Baba, Ahmed Salisu
- Nigeria Elections 2019:
- 'Yan takara kusan saba'in (nearly 70) suka sanya hannu kan wata sabuwar yarjejeniya, don tabbatar da zaman lafiya a yanzu da ma bayan zab'e.
- Jam'iyya da ke mulki (the incumbent party APC) a Najeriyar ta APC kuwa, ta gudanar ko kammala yak'in neman zab'enta a Abuja.
- Yayin da ita kuma jam'iyyar adawa ta PDP ta ce a karo na biyu, gwamnati ta hana ta gudanar da nata gangamin. Za mu ji mai hakan ke nufi da demokradiyyan Najeriya.
- Mali: Za'a ji yanda k'ungiyoyi na addinin Islama suka k'addamar da gangami don nuna adawa ga halayyar 'yan siyasa.
- Venezuela: Shugaba Maduro na Venezuela ya ce dole Juan Guaidó ya gurfana gaban kotu saboda k'eta dokokin k'asa.
- Iran: Har kunar bak'in wake ya yi sanadiyyar rasuwar jami'an tsaron Iran ashirin (20).
- Nigeria: 'Yan bindiga sun afkawa jerin gwanon motoci na gwamnan jihar Borno.