Toggle menu
24.9K
759
183
164.9K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Talk:hausaradio/ParsToday Hausa 1 .28Thu Feb 14th 2019.29 .5B82.5D: Difference between revisions

Discussion page of hausaradio/ParsToday Hausa 1 .28Thu Feb 14th 2019.29 .5B82.5D
No edit summary
No edit summary
 
Line 16: Line 16:


[[Category:Hausa Radio]]
[[Category:Hausa Radio]]
[[Category:Pars_Today_(Iran_Hausa_Radio)]]

Latest revision as of 20:56, 11 June 2021

ParsToday (Iran Hausa Radio, Pars Hausa) 1 (Thu Feb 14th 2019) [1]


  1. Hosts: Abdullahi Salihu*
  2. Nigeria Elections 2019: Wasu daga cikin jami'an gwamnatin APC a Najeriya sun nuna ɓacin ransu matuƙa dangane da yadda ƙungiyoyi na dattijan arewa da ma wasu daga ɓangaren kudancin ƙasar suka nuna goyan bayansu ga ɗan takarar shugabancin ƙasa na jam'iyar adawa ta PDP, wato Alhaji Atiku Abubakar.
  3. Ethiopia: Za mu duba yadda masana suke kallon kawo ƙarshen taron shugabannin ƙasashen Afrika, wanda aka gudanar a birnin Addis Ababa na ƙasar Habasha, da kuma abubuwan da taron ya cimmawa game da yiyuwar aiwatar da su a aikace.
  4. France: Za mu duba batun matakan da sojojin gwamnatin ƙasar France suka ɗauka na kare wanda ya juya mulki da suka ce an yi yunƙurin aiwatarwa a ƙasar Cadi.
  5. Iran, Lebanon: Za a ji sharhin [ unintelligible: bayan labaran? ] wadanda suka yi magana akan ziyarar wadansu harkokin wajen Iran a ƙasar Lebanon.
  6. Shirin Ko Kun San, Kaza a kan dame, shirin labaran wasannin mako.
  7. Venezuela: Shugaban ƙasar Venezuela ya ce ƙasar za ta zamai wa Amurka Vietnam matuƙar ta kai mata hari.
  8. Bahrain: An cika shekaru takwas da fara yunƙurin al'umma a ƙasar Bahrain.
  9. China: ƙungiyar kare hakkin bil Adama (human rights) na ƙasashen duniya sun zargi ƙasar China da take hakkokin musulmi.

[2] [3] [4]