Talk:hausaradio/RFI 2019-11-06 7gmt
Discussion page of hausaradio/RFI 2019-11-06 7gmt
More actions
RFI Hausa Shirin 07h00_-_07h17_gmt_20191106 [1] [2] [3]
- Shugaban China Xi Jinping da takwaransa na Faransa Emmanuel Macron sun ce, alƙalami ya bushe dangane da yarjejeniyar sauyin yanayi. [4]
- Wani bincike ya nuna yadda ƙasashen duniya ke bin diddigin mutanen da ke amfani da kafofin sada zumanta.
- Niger: Shirin da gwamnatin Nijar ke da shi na inganta harkar noma.