Toggle menu
24.9K
759
183
164.9K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Talk:hausaradio/RFI 2020-02-23: Difference between revisions

Discussion page of hausaradio/RFI 2020-02-23
No edit summary
No edit summary
 
Line 3: Line 3:
====Kanun labaran / Headlines====
====Kanun labaran / Headlines====
# [[aƙalla|Aƙalla]] [[mutane]] [[ashirin]] da [[tara]] [[suka]] [[jikkata]] [[sakamakon]] wani [[harin]] [[bom]] [[lokaci]]n da [[magoya bayan]] [[firam ministan]] [[habasha]] Abiy Ahmed ke [[gangami]]. [https://www.arabnews.com/node/1632121] [https://twitter.com/search?q=Ethiopia%3A%2029%20injured%20in%20%E2%80%98bomb%20attack%E2%80%99%20at%20pro-Abiy%20rally&src=typed_query]

# Shugaban [[Faransa]] Emmanuel Macron, ya ce ba shi da [[tabbaci|tabbacin]] abu ne [[mai yiyuwa]], [[yarjejeniyar]] [[kasuwanci]] ta [[kammala]] [[ƙulluwa]] [[tsakanin]] [[EU|ƙungiyar tarayyar Turai]] da [[Burtaniya]] [[kafin]] [[ƙarshen]] [[shekaran|shekarannan]]. [https://www.bbc.com/news/uk-politics-51601664] [https://twitter.com/search?q=macron%20not%20sure%20year&src=typed_query]
# Shugaban [[Faransa]] Emmanuel Macron, ya ce ba shi da [[tabbaci|tabbacin]] abu ne [[mai yiyuwa]], [[yarjejeniyar]] [[kasuwanci]] ta [[kammala]] [[ƙulluwa]] [[tsakanin]] [[EU|ƙungiyar tarayyar Turai]] da [[Burtaniya]] [[kafin]] [[ƙarshen]] [[shekaran|shekarannan]]. [https://www.bbc.com/news/uk-politics-51601664] [https://twitter.com/search?q=macron%20not%20sure%20year&src=typed_query] [https://twitter.com/RFI_Ha/status/1231613447764246529]
# [[ma'aikata|Ma'aikatar]] [[tsaro|tsaron]] [[Mali]] ta [[tabbatar da]] [[hari]] da [[mayaƙa]] masu [[iƙirarin]] [[jihadi]] suka kai [[sansani|sansanin]] [[soji|sojin]] ta da ke [[yankin]] [[arewaci|arewacin]] [[ƙasar]] [[inda]] suka [[hallaƙa]] [[daƙaru]] [[uku]]. [https://news.yahoo.com/four-mali-soldiers-killed-suspected-jihadist-attack-182959958.html]

[[Category:Hausa Radio]]
[[Category:Hausa Radio]]

Latest revision as of 22:04, 23 February 2020

RFI Hausa Shirin Labarai 20h00 - 20h06 GMT Asabar-Lahadi - Labarai 23/02 20h00 GMT [1]

Kanun labaran / Headlines

  1. Aƙalla mutane ashirin da tara suka jikkata sakamakon wani harin bom lokacin da magoya bayan firam ministan habasha Abiy Ahmed ke gangami. [2] [3]
  2. Shugaban Faransa Emmanuel Macron, ya ce ba shi da tabbacin abu ne mai yiyuwa, yarjejeniyar kasuwanci ta kammala ƙulluwa tsakanin ƙungiyar tarayyar Turai da Burtaniya kafin ƙarshen shekarannan. [4] [5] [6]
  3. Ma'aikatar tsaron Mali ta tabbatar da hari da mayaƙa masu iƙirarin jihadi suka kai sansanin sojin ta da ke yankin arewacin ƙasar inda suka hallaƙa daƙaru uku. [7]