Talk:hausaradio/RFI 2020-02-23
Discussion page of hausaradio/RFI 2020-02-23
More actions
RFI Hausa Shirin Labarai 20h00 - 20h06 GMT Asabar-Lahadi - Labarai 23/02 20h00 GMT [1]
Kanun labaran / Headlines
- Aƙalla mutane ashirin da tara suka jikkata sakamakon wani harin bom lokacin da magoya bayan firam ministan habasha Abiy Ahmed ke gangami. [2] [3]
- Shugaban Faransa Emmanuel Macron, ya ce ba shi da tabbacin abu ne mai yiyuwa, yarjejeniyar kasuwanci ta kammala ƙulluwa tsakanin ƙungiyar tarayyar Turai da Burtaniya kafin ƙarshen shekarannan. [4] [5] [6]
- Ma'aikatar tsaron Mali ta tabbatar da hari da mayaƙa masu iƙirarin jihadi suka kai sansanin sojin ta da ke yankin arewacin ƙasar inda suka hallaƙa daƙaru uku. [7]