Toggle menu
24.9K
762
183
164.9K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Talk:hausaradio/VOA Hausa Shirin Safe Oktoba 30, 2019: Difference between revisions

Discussion page of hausaradio/VOA Hausa Shirin Safe Oktoba 30, 2019
No edit summary
No edit summary
 
Line 1: Line 1:
===VOA Hausa Shirin Safe (Wed Oct 30th 2019) [https://www.voahausa.com/a/5125436.html]===
===VOA Hausa Shirin Safe (Wed Oct 30th 2019) [https://www.voahausa.com/a/5125436.html] [https://docs.google.com/document/d/1uJvqUP8X85uOOWBoX3qR4kfOG0H2hg557lAInhMRbnM/edit]===
<html><audio controls loop id="arabicAudio"><source src="https://av.voanews.com/clips/VHA/2019/10/30/20191030-050000-VHA066-program_48k.mp3" type="audio/mpeg"></audio></br></html>
<html><audio controls loop id="arabicAudio"><source src="https://av.voanews.com/clips/VHA/2019/10/30/20191030-050000-VHA066-program_48k.mp3" type="audio/mpeg"></audio></br></html>
==== World News Headlines / Kanun Labaran Duniya ====
==== World News Headlines / Kanun Labaran Duniya ====

Latest revision as of 11:08, 30 October 2019

VOA Hausa Shirin Safe (Wed Oct 30th 2019) [1] [2]


World News Headlines / Kanun Labaran Duniya

  1. Wani soja da ke aikin tsaro a fadar gwamnatin Amurka ta White House, ya bayyana yadda ya nuna damuwa bayan da ya saurari ganawar shugaba Trump da takwaron aikinsa na Ukraine. --https://www.voahausa.com/a/abin-da-wani-sojan-amurka-ya-ce-kan-tattaunawar-trump-da-zelenskiy/5145126.html
  2. Firaiministan Lebanon Sa'ad Hariri, ya yi murabus daga mukaminsa --https://www.voahausa.com/a/dalilin-da-ya-sa-firaiministan-lebanon-ya-yi-murabus/5145128.html
  3. A Iraki, ana samun rahotanni masu karo da juna akan yadda wasu 'yan bindinga suka bud'a wuta akan masu zanga-zanga.

Nigeria Headlines / Kanun Labaran Najeriya

  1. Shugaban Majalisar Dattawan Najeriya Ahmad Lawan [3], ya yi kira ga gwamnati ta yi taka-tsantsan akan yawan ciye-ciyen bashi. Toh ko me wasu masana su ke cewa? --https://www.voahausa.com/a/ya-kamata-najeriya-ta-yi-hankali-da-cin-bashi/5145113.html
    "Muna da kadarori, kuma muna da ma'adanu, toh amma ruwan kudin, yawwa tsaba, babu wannan. Toh amma, saboda muna da kadarori, muna hanyar kudin shiga, toh shi yasa zaa ɗaga mana ƙafa mu samu wani kuɗin saboda an san cewa muna da hanyar biya."
  2. Wasu matasa masu yaƙi da damfara ta yanar gizo, na bayyana hanyoyin kauce ma damfarar. --https://www.voahausa.com/a/gargadi-kan-sabon-salon-damfara-ta-yanar-intanet-a-najeriya/5145080.html
    "Su dinga kula da sim card na su, su dinga kula da wayan. Sannan, if it's possible idan suna da ilimin, ka sa passcode a kan sim card ɗin, ba kan wayar kawai a taikatacce ba."
  3. Shirin Dimokraddiya a yau wanda Madina Dauda ke gabatarwa.