Toggle menu
24K
663
183
158.1K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

ala

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations

Noun 1

Tilo
ala

Jam'i
babu (none)

f, ƙyaushe = m

  1. wani ƙwaro mai kama da zanzaro (wasp) da ke zama a juji a lokacin damina kuma yana gallo <> a wasp-looking bug

Noun 2

f

  1. jan da leɓe yake yi don cin goro <> the redness shown on the lips due to eating kola nuts