Noun
f
- burden, responsibility, duty, accountability <> ɗaukar nauyin wani abu da mutum ya aikata. abin da ya wajaba kan mutum.
- Alhakinka ne ka ciyar da iyalinka. <> It is your responsibility to feed your family.
- You’ll need a strong constitution, because you’ll likely be searching for someone to take responsibility for the problem — [1] <> Kana bukatar kafa hujja da dokoki saboda akwai yiwuwar zaka yi ta neman wanda zai dauki alhakin matsalar — [2]
- The government has blamed it on English-speaking separatist militants. <> Gwamnati ta ɗaura alhakin akan mayaƙan 'yan awari na yankin da ke amfani da Turancin Ingilishi. --voa60/2020-10-26
- hold someone accountable <> ɗaukar nauyin wani abu da mutum ya aikata.
- cutar mutum ko wani abu. <> someone's or something's disease or illness.
- cin zali, zunubi. <> an offense, sin.
- ladan aiki <> reward for a job done, compensation.
- (zamantowa mai alhakin faruwan wani abu)