Verb
Plain form (yanzu) |
3rd-person singular (ana cikin yi) |
Past tense (ya wuce) |
Past participle (ya wuce) |
Present participle (ana cikin yi) |
- Allow means to let something be done. <> Ma'ana abinda aka bari a yi. bada dama.
- I allow food in my car.
Na bari a rinƙa kawo abinci a mota. - Sani doesnt allow his humble begning and means to deter him from photography
Sani bai bari talauci ya hana shi ɗaukar hoto ba --trt/photographer_sanimaikatanga - The Facebook and Instagram platforms allow the deceased user's profile to be turned into a memorial account (memorialized account), to remain active or to shut down completely, it is stated on site Meta, the platform's owner.
Shafukan Facebook da na Instagram na bayar da dama a mayar da shafin wanda ya mutu zuwa shafin da zai riƙa tunatar da mutane mamaci, don haka zai iya ci gaba da kasancewa ko kuma a rufe shi in ana buƙata. --bbc/socialmedia after death
- I allow food in my car.