Toggle menu
24K
663
183
158K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

availability

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations

damar samu, samuwa

Pronunciation

  • IPA: [əˌveɪləˈbɪlɪtɪ]

Noun

Singular
availability

Plural
availabilities

  1. Availability is the state or quality of being available. <> yaɗuwa, kasancewa ko damar samu, samuwa.
    1. What can be said about the availability of the Bible?
      Menene za a iya cewa game da yaɗuwar Littafi Mai Tsarki?

    2. 4 One factor that has favored our proclamation of the good news is the widespread availability of the Bible.
      4 Wani abin da ya sa wa’azin bishara ya sami ci gaba shi ne kasancewar Littafi Mai Tsarki a ko’ina.

    3. 16 In 1979, some elders began to visit hospitals in order to help doctors to understand better our position, the Scriptural reasons for it, and the availability of alternatives to blood.
      16 A shekara ta 1979, wasu dattawa sun soma ziyartar asibitoci don su bayyana wa likitoci matsayinmu da Nassosin da suka sa muka ɗauki wannan matsayin da kuma wasu hanyoyin jinya da ba su ƙunshi yin ƙarin jini ba.