- no exact equivalent translation <> ba a juya shi da wata kalma ɗaya dabam a Hausa ba sai dai wani lokaci a kan ce ko zama ko kasance ko yi/yiwuwa.
- That cannot be <> ba ya yiwuwa
- It will be difficult <> Zai yi wuya
- Be quiet <> yi shiru
- He will be a son to me <> Zai zama ɗa gare ni
- Be persistently standing firm <> Ku kasance masu tsayin daka Quran 5:8
- See also (dubi) are