Toggle menu
24K
663
183
158.1K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

camfi

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations

Noun

Tilo
camfi

Jam'i
camfe-camfe

Singular
superstition

Plural
superstitions

  1. superstitions <> yarda ko amincewa da abu zai auku ta hanyar jahilci.
    20 True, many people may not consciously view toasting as a religious or superstitious gesture.
    20 Hakika, wataƙila yawancin mutane ba sa ɗaukan kara kofi da kofi a matsayin wani abu da ya shafi addini ko camfi ba.
  2. Camfi is another way of spelling canfi.

Verb: camfa

  1. to belive in superstitions