Pronunciation (Yadda ake faɗi)
Adjective
Positive |
Comparative |
Superlative |
- mai sanyi, (especially of dry cold winter season) mai ɗari.
- Cold water. <> Ruwa mai sanyi.
- It is cold. <> Akwai sanyi.
Noun
Jam'i |
Related
- (idiomatic) give someone the cold shoulder; A deliberate act of disrespect; a slight or snub <> yi biris da wani. = yi banza da wani.
- freezing (severe cold) <> sanyi mai suka ko tsanani.