Noun
- mazubi, abin zuba kaya, kwalin kaya; kwantena <> An object that is used to hold or carry things inside of it.
- They put their cards in containers.
- The sower carried the seed in a fold of his garment or in a container and scattered it with a long sweeping motion. <> Mai shuki yakan zuba iri a cikin rigarsa ko kuma a cikin moɗa sai ya riƙa yayyafa.
- People would not light a lamp and put it under a “measuring basket”—a large container having a capacity of about eight dry quarts. <> Mutane ba za su kunna fitila su ɗaura ta a ƙarƙashin “akushi” ba, wato, wanda ya fi babban mudu girma.
- We gathered enough clothes to send a 40-foot [ 12 m ] container full of clothes to our brothers in Mozambique.” <> Mun tara isashen tufafi, muka aika da kwandon aika kaya 40 [da ke daidai da faɗin ɗakuna uku] cike da tufafi wa ’yan’uwanmu a Mozambique.”
- As he was leaving, he noticed a bright lime-green book lying in a large trash container. <> Da yake barin wajen, sai ya ga wani littafi mai launi kore cikin kwandon shara.
- It was a container used for holding water, oil, wine, or even butter. <> Gora ce da ake saka ruwa, mai, ruwan anab, ko kuma man shanu a ciki.
- cardboard container <> kwali.