Noun
- wa'adi, ƙayyade wa wani lokaci
- The deadline given has passed. <> Lokacin da aka ba mu ya cika.
- Deadline for Execution of Shop Offers at Sheik Abubakar Gumi Market <> Ranar Karshe na Zartar da Tsarin Kasafi da Saida Shaguna a Kasuwar Sheik Abubakar Gumi Market --parallel_text/KadunaMarkets