Toggle menu
24K
665
183
158.3K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

doya

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations

Noun

Tilo
doya

Jam'i
babu (none)

Singular
yam

Plural
yams

f

  1. Ɗaya daga cikin cimaka mabunƙusa ƙasa, wadda ta yi kama da rogo amma ta fi rogon girma. Ana yin sakwara da ita, ko garinta a yi tuwo da shi.
    I built a house for this god and regularly offered sacrifices of yams, palm oil, snails, chickens, doves, and various other animals.
    Na gina wa allan nan ɗakin yin bauta kuma a kai a kai ina yin hadayu da doya da man ja da dodon koɗi da kaji da kurciyoyi da kuma wasu dabbobi iri-iri. [1]

Contents