Toggle menu
24K
663
183
158.1K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

emotion

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations

Noun

Singular
emotion

Plural
emotions

  1. A human feeling such as sadness, anger, loss, sympathy, etc. <> Abin da ake ji a jiki, rai, ko zuciya kamar soyayya, kunya, taurin kai, tsoro, ɓacin rai, sha'awa, sha'awan jima'i, tausayi, mugunta, zargi, haushi, murna, ƙarya, hasada, gaba, zalunci, raini, juyayi, kuka, dariya, ganin jiri, mafarki, ƙyama, marmari, mamaki da dai sauransu.
    Loss is a powerful emotion. <> Rashi shauƙi ne mai matuƙa.
    Strategies for "riding out" difficult emotions . [1]

Related words


Google translation of emotion

  1. (noun) emoshen <> emotion;