Then we raised them so we may show which of the two groups would make a better estimation of the length of their stay. <> sa'an nan muka tayar da su, domin mu san wane ɗayan ƙungiyoyin biyu suka fi lissafi ga abin da suka zauna na lokacin. = [ 18:12 ] sa'annan muka tayar da su, domin mu ga kowane dayan ƙungiyoyin biyu zai iya lissafin adadin lokacin da suka tsaya a wurin. --Qur'an 18:12
4:11) Yes, Mark had grown in Paul’s estimation. 4:11) Hakika, Bulus yanzu ya gaskata cewa Markus ya samu ci gaba. [1]