Other Spelling
Verb
- whistling <> busa usir; tsuke baki da huro iska da za ta ba da sauti
- Synonym: feɗuwa
- hissing
- come out, draw out <> dubi fita.
- Synonym: fice
- Ya fito daga ɗakinsa <> He came out of his room.
- And he drew out his hand; <> Kuma ya fizge hannunsa, sai ga shi fari ga masu kallo. = [ 26:33 ] kuma ya fito da hannunsa --Qur'an 26:33
Noun
Jam'i |
m
- hayar da mutum a kogi ko gulbi.
- maho, musamman na tufa
- tsame kalwa daga ruwa don shanyawa.
- tuɓe mutum daga muƙaminsa <> impeach, remove some one from their position
- rina abu ya zama baƙi <> dying something black
- kwasar tuwo <> scooping up tuwo (porridge)
- tona asiri <> whistle-blowing, the exposing of something
Noun 2
Jam'i |
f