To, kã yi kusa ka halaka ranka a gurabbansu = Za ka kusan ka zargi kanka dangane da gurabbansu na wannan hadith <> Perhaps, you, would kill yourself (O Muhammad SAW) in grief, over their footsteps (for their turning away from you), because they believe not in this narration (the Quran). (Muhsin Khan & Muhammad al-Hilali [1])Quran 18:6
O you who have believed, enter into Islam completely [and perfectly] and do not follow the footsteps of Satan. Indeed, he is to you a clear enemy. <> Yã ku waɗanda suka yi ĩmani! Ku shiga cikin Musulunci gabã ɗaya; kuma kada ku bi zambiyõyin Shaiɗan; lalle ne shĩ a gare ku maƙiyine, bayyananne.--Qur'an 2:208