Pronunciation (Yadda ake faɗi)
Adjective
Positive |
Comparative |
Superlative |
- mai farin ciki, mai murna akan wani abu. <> (not before the noun) If you are glad about something, you are happy about it.
- I'm glad to hear you're feeling better. <> Ina farin cikin jin ka sauwwaƙe.
- I'm glad that I lived long enough to see it. <> Ina murna da cewa rayuwa ta ta kai tsawon da na ga haka.
- mai farin ciki, mai murna akan yin wani abu. <> (not before the noun) If you are glad to do something, you will do it happily.
- "Can you get this door for me?" "Sure, I'd be glad to." <> "Ko za ka iya buɗe min wannan ƙofar?" "E, zan so na yi."
Synonyms
Related words
- gladly (cikin farin ciki, cikin murna)
- (as an exclamation) Would you do me a favor? <> Gladly! <> Ko za ka yi mini wani ɗan taimako? Ƙwarai kuwa!
- gladness
- gladden (yi, sa, ko bada murna)