Toggle menu
24.9K
762
183
165K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

hausaradio/2019-11-06: Difference between revisions

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
 
Line 14: Line 14:
====Labaran Najeriya====
====Labaran Najeriya====
# Shugaban rundunar 'yan sandan ƙasar, ya gudanar da wani taro da masu ruwa da tsaki a Arewa maso gabashin ƙasar kan harkar tsaro a Maiduguri. Toh ko meye maƙasudin wannan taro?
# Shugaban rundunar 'yan sandan ƙasar, ya gudanar da wani taro da masu ruwa da tsaki a Arewa maso gabashin ƙasar kan harkar tsaro a Maiduguri. Toh ko meye maƙasudin wannan taro?
#:''Mun shirya wannan taron ne don mu faɗɗakar da kawunan al'ummar ƙasar mu, don mu fallasa irin matsalolin da mu ke fuskanta a wuraren mu. Ko kuma mu yi aiki tare da kawo ƙarshen wannan barazana a Arewa maso gabashin Najeriyar.
#:''Mun shirya wannan taron ne don mu faɗɗakar da kawunan al'ummar ƙasar mu, don mu fallasa irin matsalolin da mu ke fuskanta a wuraren mu. Ko kuma mu yi aiki tare da kawo ƙarshen wannan barazana a Arewa maso gabashin Najeriyar.''
# Wasu 'yan Najeriya na cigaba da bayyana ra'ayoyinsu game da naira 2.3 billion da aka ware wa tsofaffin shugabannin ƙasar da mataimakansu a cikin kasafin kuɗin baɗi.
# Wasu 'yan Najeriya na cigaba da bayyana ra'ayoyinsu game da naira 2.3 billion da aka ware wa tsofaffin shugabannin ƙasar da mataimakansu a cikin kasafin kuɗin baɗi.
#:''A fito da bayani, a tsare, cewa wannan kuɗaɗe fa da ake basu, da kuma yanda tattalin arzikin ƙasa, da kuma yanda jama'an ƙasa su ke ciki, wannan kuɗi ya yi yawa.
#:''A fito da bayani, a tsare, cewa wannan kuɗaɗe fa da ake basu, da kuma yanda tattalin arzikin ƙasa, da kuma yanda jama'an ƙasa su ke ciki, wannan kuɗi ya yi yawa.''
# Shirin [[dimokuraɗiya]] a yau.
# Shirin [[dimokuraɗiya]] a yau.

Line 32: Line 32:
# [[A]] [[tarayyar]] [[Najeriya]], [[wani]] [[sabon]] [[ƙoƙari]] [[na]] [[shawo]] [[kan]] [[matsalar]] [[yadda]] [[mutane]] [[ke]] [[ɗaukar]] [[doka]] [[a]] [[hannu|hannunsu]].  
# [[A]] [[tarayyar]] [[Najeriya]], [[wani]] [[sabon]] [[ƙoƙari]] [[na]] [[shawo]] [[kan]] [[matsalar]] [[yadda]] [[mutane]] [[ke]] [[ɗaukar]] [[doka]] [[a]] [[hannu|hannunsu]].  
# [[Hukumar]] [[kare]] [[haƙƙin]] [[jama'a]] [[ta]] [[Najeriya]] [[haɗin gwiwa]] [[da]] [[wasu]] [[ƙunguyoyi]] [[masu]] [[zaman]] [[kansu]], [[sun]] [[gudanar]] [[da]] [[wani]] [[babban]] [[taro]] [[na]] [[gazawar]] [[ɗaukar]] [[mataki]] [[ga]] [[gwamnati]] [[da]] [[ma]] [[wasu]] [[sauran]] [[wasu]] [[fannoni]] [[da]] [[dama]].

#:''[[Mutum|"Mutum]] [[ya]] [[yi]] [[laifi]], [[a]] [[ƙi]] [[yanke]] [[mai]] [[hukunci]] [[da]] [[wuri]]. [[Ko]] [[kuma]] [[a]] [[je]] [[kotu]] [[a]] [[yi]] [[amfani]] [[da]] [[ku]]ɗ[[i]], [[a]] [[yi]] [[hayan]] [[lauyoyi]] [[waɗanda]] [[za]] [[su]] [[zo]] [[su]] [[kawo]] [[ƙaƙale-ƙaƙale]], [[ga]] [[gaskiya]] [[tsagwaranta]] [[ƙwalo-ƙwalo]] [[ka]] [[sani]], [[amma]] [[a]] [[yi]] [[amfani]] [[da]] [[fasaha]] [[da]] [[ilimi]] [[da]] [[ƙwarewa]] [[ta]] [[lauya]]. [[A]] [[danne]] [[a]] [[ce]] [[ai]] [[bai]] [[aikata]] [[wannan]] [[laifin]] [[ba]]."   [[Category:Hausa Radio]]''

===RFI Hausa Shirin 06h00_-_06h17_gmt_20191106 [http://ha.rfi.fr/20191106-labarai-0611-06h00-gmt] [https://www.inoreader.com/article/3a9c6e78933ca17f-06h00-06h17-gmt-labarai-0611-06h00-gmt] [https://twitter.com/HausaRadio/status/1191993223675293696]===

<html><audio controls loop><source src="http://telechargement.rfi.fr/rfi/haoussa/audio/magazines/r001/06h00_-_06h17_gmt_20191106.mp3" type="audio/mpeg"></audio></br></html>
<html><audio controls loop><source src="http://telechargement.rfi.fr/rfi/haoussa/audio/magazines/r001/06h00_-_06h17_gmt_20191106.mp3" type="audio/mpeg"></audio></br></html>
# Jam'iyar Republican ta samu koma-baya a zaɓen gwamnonin da aka yi a ƙasar Amurka.
# [[Jam'iyyar]] [[Republican]] [[ta]] [[samu]] [[koma-baya]] [[a]] [[zaɓen]] [[gwamnonin]] [[da]] [[aka]] [[yi]] [[a]] [[ƙasar]] [[Amurka]].  
# Ƙasar Faransa ta sanar da kashe ɗaya daga cikin manyan shugabannin 'yan ta'addan Mali.
# [[Ƙasar]] [[Faransa]] [[ta]] [[sanar]] [[da]] [[kashe]] [[ɗaya]] [[daga]] [[cikin]] [[manyan]] [[shugabannin]] [['yan ta'adda]]n [[Mali]].  
# Wata gobara a Najeriya ta lashe da ɗaya daga cikin manyan kasuwannin birnin Lagos. [http://ha.rfi.fr/najeriya/20191105-gobara-ta-tafka-barna-kasuwar-balogun-dake-legas]
# [[Wata]] [[gobara]] [[a]] [[Najeriya]] [[ta]] [[lashe]] [[da]] [[ɗaya]] [[daga]] [[cikin]] [[manyan]] [[kasuwannin]] [[birnin]] [[Lagos]]. [http://ha.rfi.fr/najeriya/20191105-gobara-ta-tafka-barna-kasuwar-balogun-dake-legas]

===RFI Hausa Shirin 07h00_-_07h17_gmt_20191106 [http://ha.rfi.fr/20191106-labarai-0611-07h00-gmt] [https://www.inoreader.com/article/3a9c6e78934b9660-07h00-07h17-gmt-labarai-0611-07h00-gmt] [https://twitter.com/HausaRadio/status/1192005611409596416]===

Latest revision as of 18:58, 7 November 2019

BBC Hausa - Labaran Talabijin [1]

  1. Masu binciken majalisar ɗinkin duniya, sun yi zargin cewa jirgin wata ƙasa ne ya yi lugudan wuta a wata cibiyar tsare 'yan cirani Libya, wanda mutane 53 suka mutu a watan Yuli. [2]
  2. Ku ga wani yaro ɗan shekaru 8 ɗan Afrika ta Kudu, da ya laƙanci wasan Golf, abinda ya sa ake kwatanta shi da Tiger Woods. [3]

VOA Hausa Shirin Safe (Nuwamba 06, 2019) [4] [5] [6]

Kanun labaran / Headlines

  1. Wani jigo cikin jami'an difilomasiyyar Amurka ya tabbatar da cewa lalle shugaba Trump ya nemi su yi cuɗanin-cuɗaika da shugaban Ukraine. [7]
  2. Yayin da shugaban na Amurka ya ce, lokaci ya yi da ya kamata su haɗa kai da Mexico, su yaƙi gungun masu safarar mugun ƙwayoyi akan iyakokinsu. [8]
  3. Ƙungiyar Al-Shabab a Somaliya ta saki wani hoton bidiyo wanda a karan farko, ya ɗan nuna wasu siffofin shugabanta Abu Ubaida. [9]

Labaran Najeriya

  1. Shugaban rundunar 'yan sandan ƙasar, ya gudanar da wani taro da masu ruwa da tsaki a Arewa maso gabashin ƙasar kan harkar tsaro a Maiduguri. Toh ko meye maƙasudin wannan taro?
    Mun shirya wannan taron ne don mu faɗɗakar da kawunan al'ummar ƙasar mu, don mu fallasa irin matsalolin da mu ke fuskanta a wuraren mu. Ko kuma mu yi aiki tare da kawo ƙarshen wannan barazana a Arewa maso gabashin Najeriyar.
  2. Wasu 'yan Najeriya na cigaba da bayyana ra'ayoyinsu game da naira 2.3 billion da aka ware wa tsofaffin shugabannin ƙasar da mataimakansu a cikin kasafin kuɗin baɗi.
    A fito da bayani, a tsare, cewa wannan kuɗaɗe fa da ake basu, da kuma yanda tattalin arzikin ƙasa, da kuma yanda jama'an ƙasa su ke ciki, wannan kuɗi ya yi yawa.
  3. Shirin dimokuraɗiya a yau.

VOA Hausa Shirin Hantsi (Nuwamba 06, 2019) [10] [11] [12]

  1. A cigaba da amfana da yaɗuwar harshen Hausa a ƙafafen yaɗa labarai, ƙungiyar Izala ta ƙaddamar da wani gidan talabijin. [13]
  2. Maimaicin shirin ciki da gaskiya na Sarfilu Hashim Gumel.
  3. Sharhin wasu jaridun Kamaru.
  4. Saƙonnin da masu saurara suka bari a kan na'ura.

DW Hausa Shirin Safe na 2019-11-06 [14] [15]

A cikin shirin za a ji cewa a wani sabon kokari na shawo kan matsalar yadda mutane ke daukar doka a hannunsu hukumar kare hakin jama’a ta Najeriya da hadin gwiwar wasu kungiyoyi masu zaman kansu gudanara da wani babban taro wanda ya dora laifin gazawar gwamnatin kasar da fannin sharia wajen yiwa mutane adalci.

  1. Sakamakon yajin aikin gama-gari, da ƙunguyoyin 'yan ƙwadago suka shiga a ƙasar Iraƙi, al'amura sun tsaya cak, inda makarantu da asibitoci da sauran wasu ofisoshin gwamnati suka kasance a rufe.
  2. A tarayyar Najeriya, wani sabon ƙoƙari na shawo kan matsalar yadda mutane ke ɗaukar doka a hannunsu.
  3. Hukumar kare haƙƙin jama'a ta Najeriya haɗin gwiwa da wasu ƙunguyoyi masu zaman kansu, sun gudanar da wani babban taro na gazawar ɗaukar mataki ga gwamnati da ma wasu sauran wasu fannoni da dama.
    "Mutum ya yi laifi, a ƙi yanke mai hukunci da wuri. Ko kuma a je kotu a yi amfani da kuɗi, a yi hayan lauyoyi waɗanda za su zo su kawo ƙaƙale-ƙaƙale, ga gaskiya tsagwaranta ƙwalo-ƙwalo ka sani, amma a yi amfani da fasaha da ilimi da ƙwarewa ta lauya. A danne a ce ai bai aikata wannan laifin ba."

RFI Hausa Shirin 06h00_-_06h17_gmt_20191106 [16] [17] [18]

  1. Jam'iyyar Republican ta samu koma-baya a zaɓen gwamnonin da aka yi a ƙasar Amurka.
  2. Ƙasar Faransa ta sanar da kashe ɗaya daga cikin manyan shugabannin 'yan ta'addan Mali.
  3. Wata gobara a Najeriya ta lashe da ɗaya daga cikin manyan kasuwannin birnin Lagos. [19]

RFI Hausa Shirin 07h00_-_07h17_gmt_20191106 [20] [21] [22]

  1. Shugaban China Xi Jinping da takwaransa na Faransa Emmanuel Macron sun ce, alƙalami ya bushe dangane da yarjejeniyar sauyin yanayi. [23]
  2. Wani bincike ya nuna yadda ƙasashen duniya ke bin diddigin mutanen da ke amfani da kafofin sada zumanta.
  3. Niger: Shirin da gwamnatin Nijar ke da shi na inganta harkar noma.