hausaradio/CRIHausa2025-09-11: Difference between revisions
From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
More actions
No edit summary |
No edit summary |
||
| Line 1: | Line 1: | ||
[[File:20250911-Yamai-CRIHausa.mp3|thumb|20250911-Yamai-CRIHausa.mp3 for [[hausaradio/CRIHausa2025-09-11]]]] | [[File:20250911-Yamai-CRIHausa.mp3|thumb|20250911-Yamai-CRIHausa.mp3 for [[hausaradio/CRIHausa2025-09-11]]]] | ||
[[jama'a|Jama'a]] [[masu sauraro]], [[barka|barkarmu]] da [[warhaka]]. Kuna [[tare]] da [[sashen]] Hausa na gidan rediyon ƙasar Sin a halin yanzu. Sai a kasance tare damu domin jin shirye shiryen mu. Za mu faru ne da labaru daga bisani sauran shirye shiryen masu farin jini su biyo baya. Yanzu, sai a gyara zama asha labaran tare da ni Fa'iza Muhammad Mustapha. Amma da farko ga kaninsu. | [[jama'a|Jama'a]] [[masu sauraro]], [[barka|barkarmu]] da [[warhaka]]. Kuna [[tare]] da [[sashen]] Hausa na gidan rediyon ƙasar Sin a halin yanzu. Sai a kasance tare damu domin jin shirye shiryen mu. Za mu faru ne da labaru daga bisani sauran shirye shiryen masu farin jini su biyo baya. Yanzu, sai a gyara zama asha labaran tare da ni Fa'iza Muhammad Mustapha. Amma da farko ga kaninsu. | ||
# Matsakaicin ƙiyasin tsawon rayuwar mutanen Sin ya kai shekaru sab'in da tara (79) a shekarar 2024. | # 🇨🇳 👵 Matsakaicin ƙiyasin tsawon rayuwar mutanen Sin ya kai shekaru sab'in da tara (79) a shekarar 2024. <> China’s life expectancy reaches 79 years in 2024, eight provinces exceed 80 years By Global Times Published: Mar 09, 2025 https://www.globaltimes.cn/page/202503/1329777.shtml | ||
# Sabon jakadan ƙasar Sin ya miƙa kwafin takardar kama aiki ga gwanatin Niger. | # 🇨🇳 🇮🇳 Sabon jakadan ƙasar Sin ya miƙa kwafin takardar kama aiki ga gwanatin Niger. | ||
# Hukumar kula da 'yan gudun hijira ta Nigeria ta bayar da tallafin kayan sana'a ga wasu 'yan gudun hijira 150 a Kano. | # 🇳🇬 Hukumar kula da [['yan gudun hijira]] ta Nigeria ta bayar da tallafin kayan sana'a ga wasu 'yan gudun hijira 150 a Kano. <> [[refugees|Refugees]] commission empowers 150 IDPs in Kano https://dailytrust.com/refugees-commission-empowers-150-idps-in-kano/ | ||
Ku na tare ne da tashar CRI da safiyar yau Alhamis. [https://hausa.cri.cn/2025/09/11/AUDI1757574332776289] [https://38vodres.cgtn.com/cms/vrupload/photoAlbum/page/performance/img/2025/9/11/1757574183344.mp3] | Ku na tare ne da tashar CRI da safiyar yau Alhamis. [https://hausa.cri.cn/2025/09/11/AUDI1757574332776289] [https://38vodres.cgtn.com/cms/vrupload/photoAlbum/page/performance/img/2025/9/11/1757574183344.mp3] | ||
Latest revision as of 14:02, 11 September 2025
Jama'a masu sauraro, barkarmu da warhaka. Kuna tare da sashen Hausa na gidan rediyon ƙasar Sin a halin yanzu. Sai a kasance tare damu domin jin shirye shiryen mu. Za mu faru ne da labaru daga bisani sauran shirye shiryen masu farin jini su biyo baya. Yanzu, sai a gyara zama asha labaran tare da ni Fa'iza Muhammad Mustapha. Amma da farko ga kaninsu.
- 🇨🇳 👵 Matsakaicin ƙiyasin tsawon rayuwar mutanen Sin ya kai shekaru sab'in da tara (79) a shekarar 2024. <> China’s life expectancy reaches 79 years in 2024, eight provinces exceed 80 years By Global Times Published: Mar 09, 2025 https://www.globaltimes.cn/page/202503/1329777.shtml
- 🇨🇳 🇮🇳 Sabon jakadan ƙasar Sin ya miƙa kwafin takardar kama aiki ga gwanatin Niger.
- 🇳🇬 Hukumar kula da 'yan gudun hijira ta Nigeria ta bayar da tallafin kayan sana'a ga wasu 'yan gudun hijira 150 a Kano. <> Refugees commission empowers 150 IDPs in Kano https://dailytrust.com/refugees-commission-empowers-150-idps-in-kano/
Play the audio on loop