hausaradio/DW/Shirin Safe na 2019-11-06
From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
More actions
DW Hausa Shirin Safe na 2019-11-06 [1] [2]
A cikin shirin za a ji cewa a wani sabon kokari na shawo kan matsalar yadda mutane ke daukar doka a hannunsu hukumar kare hakin jama’a ta Najeriya da hadin gwiwar wasu kungiyoyi masu zaman kansu gudanara da wani babban taro wanda ya dora laifin gazawar gwamnatin kasar da fannin shari’a wajen yiwa mutane adalci.
- Sakamakon yajin aikin gama-gari, da ƙunguyoyin 'yan ƙwadago suka shiga a ƙasar Iraƙi, al'amura sun tsaya cak, inda makarantu da asibitoci da sauran wasu ofisoshin gwamnati suka kasance a rufe.
- A tarayyar Najeriya, wani sabon ƙoƙari na shawo kan matsalar yadda mutane ke ɗaukar doka a hannunsu.
- Hukumar kare haƙƙin jama'a ta Najeriya haɗin gwiwa da wasu ƙunguyoyi masu zaman kansu, sun gudanar da wani babban taro na gazawar ɗaukar mataki ga gwamnati da ma wasu sauran wasu fannoni da dama.