hausaradio/RFI/labarai 06h00 - 06h06 gmt asabar-lahadi 20200719: Difference between revisions
From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
More actions
| Line 3: | Line 3: | ||
https://www.rfi.fr/ha/20200719-labarai-1907-06h00-gmt | https://www.rfi.fr/ha/20200719-labarai-1907-06h00-gmt | ||
Host / [[mai gabatarwa]]: Michael Kuduson? | Host / [[mai gabatarwa]]: Michael Kuduson? | ||
# [[yanzu|Yanzu]] [[adadin]] [[waɗanda]] [[cutar]] [[Coronavirus]] [[ta]] [[kashe]] [[a]] [[duniya]], [[ya]] [[zarce]] 600,000. [[yayin da|Yayin da]] [[sakateran]] [[majalisar ɗinkin duniya]] [[ke]] [[cewa]] [[cutar]] ta [[bayyana]] [[rashin]] [[daidaitun]] da ke [[tsakanin]] [[ƙasashe]]. | # [[yanzu|Yanzu]] [[adadin]] [[waɗanda]] [[cutar]] [[Coronavirus]] [[ta]] [[kashe]] [[a]] [[duniya]], [[ya]] [[zarce]] 600,000. [[yayin da|Yayin da]] [[sakateran]] [[majalisar ɗinkin duniya]] [[ke]] [[cewa]] [[cutar]] ta [[bayyana]] [[rashin]] [[daidaitun]] da ke [[tsakanin]] [[ƙasashe]]. [https://www.rfi.fr/en/wires/20200719-eu-struggles-agree-virus-recovery-deal-global-deaths-surge] | ||
# [[taron|Taron]] [[jagororin]] [[ƙasashen]] [[ƙungiyar]] [[Turai]] ya [[shiga]] [[kwana]] [[ta uku]] [[sakamakon]] [[gaza]] [[cimma]] [[matsaya]] [[kan]] [[shirin]] [[farfaɗo]] da [ | # [[taron|Taron]] [[jagororin]] [[ƙasashen]] [[ƙungiyar]] [[Turai]] ya [[shiga]] [[kwana]] [[ta uku]] [[sakamakon]] [[gaza]] [[cimma]] [[matsaya]] [[kan]] [[shirin]] [[farfaɗo]] da [ [[unintelligible]] ] [[Corona]] ta wa [[lahani]]. [https://www.rfi.fr/en/europe/20200719-eu-recovery-summit-deal-on-€750bn-covid-19-bailout-is-unlikely-merkel-frugal-four-economy] | ||
# [['yan adawa|'Yan adawar]] [[Mali]] [[sun]] [[yi watsi]] da [[tawagar]] [[shiga]] [[tsakani]] da [[ƙungiyar]] [[ECOWAS]] ta [[tura]] [[ƙasar]] don [[sasanta]] [[rikicin]] da ya [[tashi]]. | # [['yan adawa|'Yan adawar]] [[Mali]] [[sun]] [[yi watsi]] da [[tawagar]] [[shiga]] [[tsakani]] da [[ƙungiyar]] [[ECOWAS]] ta [[tura]] [[ƙasar]] don [[sasanta]] [[rikicin]] da ya [[tashi]]. [https://www.rfi.fr/en/africa/20200717-goodluck-jonathan-s-mali-mediation-shuttles-between-government-opposition-ecowas-ibk-keita] | ||
# A [[Nigeria]], [[rundunar]] [['yan sanda]] ta [[bayyana]] [[musabbabin]] [[fashewar]] [[wani]] [[abu]] da [[ake]] [[zaton]] [[bom]] ne a [[Katsina]]. | # A [[Nigeria]], [[rundunar]] [['yan sanda]] ta [[bayyana]] [[musabbabin]] [[fashewar]] [[wani]] [[abu]] da [[ake]] [[zaton]] [[bom]] ne a [[Katsina]]. [https://www.garda.com/crisis24/news-alerts/360976/nigeria-bomb-attack-kills-at-least-five-in-katsina-state-on-july-18] | ||
[[Category:Hausa Radio]] | [[Category:Hausa Radio]] | ||
[[Category:RFI Hausa]] | [[Category:RFI Hausa]] | ||
Latest revision as of 17:38, 19 July 2020
Labarai 06h00 - 06h06 GMT Asabar-Lahadi - Labarai 19/07 06h00 GMT
https://www.rfi.fr/ha/20200719-labarai-1907-06h00-gmt Host / mai gabatarwa: Michael Kuduson?
- Yanzu adadin waɗanda cutar Coronavirus ta kashe a duniya, ya zarce 600,000. Yayin da sakateran majalisar ɗinkin duniya ke cewa cutar ta bayyana rashin daidaitun da ke tsakanin ƙasashe. [1]
- Taron jagororin ƙasashen ƙungiyar Turai ya shiga kwana ta uku sakamakon gaza cimma matsaya kan shirin farfaɗo da [ unintelligible ] Corona ta wa lahani. [2]
- 'Yan adawar Mali sun yi watsi da tawagar shiga tsakani da ƙungiyar ECOWAS ta tura ƙasar don sasanta rikicin da ya tashi. [3]
- A Nigeria, rundunar 'yan sanda ta bayyana musabbabin fashewar wani abu da ake zaton bom ne a Katsina. [4]