Noun
- hole pierced in ear or nose. a loop.
- Waɗanda suke da aiki sau da yawa suna jin cewa suna kai kuɗin da suke samu gida cikin aljihun da ke cike da huji, kuma hakan ba ya amfanar iyalansu sosai.
Even those who have a job often feel that the money they earn is carried home in a pocket full of holes, resulting in little benefit to their family. - Domin yana son ya san game da ƙarangiyar, ya bincika ta da madubi mai ƙara girman abubuwa sai ya yi mamakin ƙananan abubuwa da ke manne wa tufafi mai huji da ya gani.
Curious, he examined the burs under a microscope and was intrigued by the tiny hooks that latched onto anything that had a loop.
- Waɗanda suke da aiki sau da yawa suna jin cewa suna kai kuɗin da suke samu gida cikin aljihun da ke cike da huji, kuma hakan ba ya amfanar iyalansu sosai.
- inoculation of animals.
- advance on one's pay.
- Verbal noun of huda.