Toggle menu
24K
663
183
158K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

ink

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations

Noun

Singular
ink

Plural
inks

Tilo
tawada

Jam'i
tawadodi or tawadu

  1. baƙin ruwa mai kauri wanda ake tsoma alƙalami ana rubutu da shi <> Ink is a tint, often black, used to write.
    The ink on the paper has dried. <> Tawadar da ke kan takardar ta bushe.


Synonyms

Verb

Plain form (yanzu)
ink

3rd-person singular (ana cikin yi)
inks

Past tense (ya wuce)
inked

Past participle (ya wuce)
inked

Present participle (ana cikin yi)
inking

  1. If someone inks something, they make a mark or write using ink. <> Rubuta ko yin maki ga wani abu da tawada.
    He inked his name. <> Ya rubuta sunansa da tawada.
  2. If someone inks things like a pen, they fill with ink. <> Tsoma wani abu kamar alƙalami cikin tawada.
    She inks her pen. <> Ta tsoma bironta cikin tawada

Synonyms


Google translation of ink

tawada.

  1. (noun) tawada <> ink;