Noun
f
- duka-duka ko gaba ɗayan wani abu (daidai da jimla) <> the whole, total, or sum or amount of something.
- Ka mai da hankali ga shafin da aka rubuta rabuwar masu shela ga jimilla. <> Pay particular attention to the publisher-to-population ratio. [1]
- Kuma da jimilla mai yawaitawar sun samu aiki mai-koshed wa wanda da sannu sannu ya juyad da dukan duniya cikin aljanna. —Farawa 1:26-30; 2:15. <> And the expanding population would have had the satisfying work of eventually turning the entire earth into a paradise.—Genesis 1:26-30; 2:15. [2]
- population
- Thus, it is estimated that 98 percent of the population of our planet could have access to the Bible.
Saboda haka an aza cewa kashi 98 bisa ɗari na jimillar duniya zasu iya kai ga samun Littafi Mai-tsarki.
- Thus, it is estimated that 98 percent of the population of our planet could have access to the Bible.
Noun 2
Verb / Fi'ili
- yi jimla <> to add
- don Allah yi mini jimlar wannan lissafin <> Do me a favor and add up these figures for me.