Toggle menu
24K
663
183
158.1K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

kada

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations

Suna

Tilo
kada

Jam'i
kadanni or kadoji

kada (same as kado) n. alligator, gator, crocodile <> halitta dangin ƙadangare ƙatuwa da ke zaune a cikin ruwa

Verb

  1. don't / do not, let's not / let us not / lest (auxiliary) The negative form of do. <> akasin yi, kishiyar yi. Wato kalma mai nuna hani ga aikata wani abu
    Kada ka tafi gobe <> Don't go tomorrow.
  2. to defeat


Google translation of kada

Do not, do.

  1. (noun) alligator <> kada; crocodile <> kada;