Suna
f
- furuci mai ma'ana mafi ƙaranci a zance. Haɗin kalmomi bi-da-bi ne ke yin jimla. <> word.
- John 1:1 Example Sentences
- A cikin farko akwai Kalma, Kalman nan kuwa tare da Allah, kuma Allah akwai Kalma. [1]
- Tun fara farawa akwai Kalma, Kalman kuwa yana nan tare da Allah, Kalman kuwa Allah ne. [2]
- Tun fil'azal akwai Kalma, Kalman nan kuwa tare da Allah yake, Kalman nan kuwa Allah ne. [3]
- In the beginning was the Word, and the Word was with God, and the Word was God. [4]
- Before the world began, the Word was there. The Word was with God, and the Word was God. [5]
- magana, batu <> statement
- Kalma is another way of spelling kalami.
Google translation of kalma
Word.