Toggle menu
24K
663
183
158.1K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

kira

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations

Verb

  1. call, invoke <> ambatar sunan mutum don jan hankalinsa
    so invoke allah , [ being ] sincere to him in religion, although the disbelievers dislike it. <> saboda haka ku kirayi allah, kuna masu tsarkake addini a gare shi, kuma ko da kafirai sun ƙi. --Qur'an 40:14
  2. invite <> gayyata
  3. tafiya Makkah aikin Hajji <> going on the Hajj pilgrimage (less common)
  4. maganin da ake yi domin wanda ya bar gari ya komo <> medicine for a person who left town and then returns

Noun

Tilo
kira

Jam'i
kiraye-kiraye

Singular
call

Plural
calls

  1. call, request, an urge.
    Ba ka jin kiran da na yi ta ma? <> Do you not hear my call for you? = Do you not hear me calling you?

Google translation of kira

Call.

  1. (verb) call <> kira, buga teleho; invite <> gayyata, kira; convene <> kira;
  2. (noun) call <> kira, bugun teleho; cry <> kira;