Toggle menu
24K
663
183
158K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

kishi

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations

Noun

Tilo
kishi

Jam'i
babu (none)

Singular
jealousy

Plural
none

m

  1. rivalry, jealousy, envy. <> rashin jituwa da nuna ƙyashi irin wanda matan da ke auren mutum ɗaya ke yi wa juna; nuna gaba ga wani a kan wata ko wani.
  2. tsayawa da nuna ƙwazo a kan wani ra'ayi ko sana'a <> passionate, passion, devotion towards a thing.
    Mai kishin ƙasa <> A nationalist. Patriotic.
  3. duka ko bugu ko kayar da mutum a dambe ko kokawa.
  4. a kishin haka <> on the contrary

Related


Google translation of kishi

Jealousy, jealous.

  1. (noun) jealousy <> kishi; envy <> hassada, kishi; ambition <> kishi; rivalry <> kishi;