Noun
Jam'i |
m
- magudanar ruwa da aka gine da siminti a gefen titi. <> gutter, drain, ditch on the side of the road.
- Su na kiwo a duk wani dan gulbin da ruwa ke taruwa, kamar a lambatu, ko ramin dake gefen hanya, ko gonakin shinkafa, ko fadamu da makamantansu. [1]
- alƙalamin ƙidaya na biyu.