Noun
- The plural form of masauki; more than one (kind of) masauki. <> guestrooms, accommodations, hosts.
- phases - Usage example from Quran/36/39:
- Wata kuma Mun ƙaddara masa masaukai, har ya zama kamar tsohuwar zarbar dabino. --RijiyarLemo
Wata kuwa Mun saka masa masaukai, har yake zama kamar tsohuwar tsumangiyar dabino busashshiya. --Archive
As for the moon, We have ordained ˹precise˺ phases for it, until it ends up like an old, curved palm stalk. --ClearQuran
- Wata kuma Mun ƙaddara masa masaukai, har ya zama kamar tsohuwar zarbar dabino. --RijiyarLemo