- mai yiwuwa/yiyuwa, iya yuwuwa, iyawa.
- It is not allowable [i.e., possible] for the sun to reach the moon <> rana ba ya kamata a gare ta, ta riski wata. = Ba zai yiwu rana ta riski wata ba. --Qur'an 36:40
- It is possible we started wearing clothes to compensate for the loss of fur, says Ian Gilligan of the University of Sydney in Australia. [1] <> Akwai yiwuwar mun fara sanya tufafi ne don maye makwafin gashi da muka rasa, a cewar Ian Giligan na Jami'ar Sydney da ke Austiraliya. [2]
- It is not allowable [i.e., possible] for the sun to reach the moon <> rana ba ya kamata a gare ta, ta riski wata. = Ba zai yiwu rana ta riski wata ba. --Qur'an 36:40