Pronunciation (Yadda ake faɗi)
Noun
- A provision is an item that is kept by a person that he needs to support himself for the future. <> arziki ko abin da aka tanada musamman abinci, (for a journey) guzuri.
- He kept a provision of food with him for the trip. <> Ya tanada guzurin abinci tare da shi na tafiyar.
- I do not want from them any provision, nor do I want them to feed Me. <> Bã Ni nufln (sãmun) wani arziki daga gare su, Bã Ni nufin su (yi Mini hidimar) ciyar da Ni. = Ba Na bukatan wani arziqi daga gare su, Ba Na kuma bukatan su ciyar da Ni. --Qur'an 51:57
- A provision is something that is given to a person to help him provide for needs of his. <> guzuri, bukata
- A provision is a law that makes an exception or special rule for a specific situation. <> abubuwan da aka ajiye ko keɓe a doka game da idan wani hali ya taso. Dubi proviso (sharaɗi).
Related
- provisional
- Interim/provisional government <> gwamnatin wucin gadi.
- proviso (sharaɗi)
- See also dua/rizq