Adjective
Positive |
Comparative |
Superlative |
- mai gaskiya , mai adalci, masu taƙawa, masu kyautatawa, na gari/ta gari
- Indeed, the righteous will be among gardens and springs, <> Lalle mãsu taƙawa, sunã a cikin lambunan itãce da marẽmari. = Masu taqawa su ne suka cancanci lambuna da maremari. --Qur'an 51:15
- Accepting what their Lord has given them. Indeed, they were before that righteous doers of good. <> Sunã mãsu dĩbar abin da Ubangijinsu Ya bã su. Lalle sũ, sun kasance mãsu kyautatãwa a gabãnin haka (a dũniya). = Za su debi ladar Ubangijinsu, saboda da sun kasance masu kyautatawa a gabanin haka. --Qur'an 51:16