Noun

- The plural form of soldier; more than one (kind of) soldier. <> sojoji, runduna.
- So We took him and his soldiers and cast them into the sea, and he was blameworthy. <> Sabõda haka, Muka kama shi tãre da rundunarsa, sa'an nan Muka jẽfa su a cikin tẽku, alhãli kuwa yanã wanda ake zargi. = Saboda haka, Muka azabta shi tare da rundunarsa. Muka jefa su a cikin teku, alhali kuwa shi ne wanda za a zarga. --Qur'an 51:40
- an epidemic of smooth scalps in the military was blamed on the heavy metal helmets worn by soldiers. [1] <> an danganta annobar kakkabewar gashi akai a tsakanin jami'an soji akan hular kwano na ƙarfe da sojoji ke sanyawa. [2]