tantance
Verb
- to evaluate, analyze, determine, authenticate, verify, screen.
- Tantance kalmar sirri <> authentication
- Ta bayyana hakan ne yayinda ta bayyana gaban majalisar ranar Alhamis domin tantance ta matsayin sabuwar kwamishana a hukumar gudanar da zabe ta kasa watau, INEC.
Following her screening as a commissioner of the Independent National Electoral Commission (INEC) --hausaradio/trending/2021-07-09
- Tantance kalmar sirri <> authentication
- to waste.
- tantance da <> to be certain of
- Synonym: tabbata