Toggle menu
24K
663
183
158K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

tatsuniya

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations

Suna

Tilo
tatsuniya

Jam'i
tatsuniyoyi

f

  1. labari da ake ba wa yara na hikima don hira (syn: hikaya, gatanan) <> a children's story about magical and imaginary beings and lands. fairy tale, folktale
    Come and tell us a folktale daddy <> Baba, zo ka zo ka yi mana tatsuniya.
  2. wani irin farin kuɗi na azurfa da mata ke hudawa suna ado da shi a goshi ko a wuya.
  3. tauraro <> star


Google translation of tatsuniya

Storytelling, story.

  1. (noun) riddle <> tatsuniya, kacinci-kacinci; story <> labari, bene, tatsuniya, almara; tale <> labari, tatsuniya;