Pronunciation
Adverb
Positive |
Comparative |
Superlative |
- saboda haka, don haka, saƙamakon haka <> (sentence adverb) You use therefore to show that something was as a result of what was previously stated.
- Therefore, in ideal conditions, the combined length and diameter of faeces is simply determined by the shape of one's rectum and large intestine. <> Saboda haka idan komai lafiya yake, tsawo da kuma kaurin kashi yakan dogara ne ga, yadda karamin hanji da kuma hanyar takashin mutum ko dabba suke. [1]