Toggle menu
24K
663
183
158K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

tsamiya

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations

Suna

Tilo
tsamiya

Jam'i
tsamiyoyi or tsamaiku

f

  1. tamarind <> wata irin bishiya mai ƙananan ganye da 'ya'ya dogaye masu tsami da ake jiƙawa a yi kunu da ruwan ko a sha don magani.
  2. wata irin babbar riga da ake yi da saƙaƙƙun ƙore masu ɓaragen fari da ƙasa-ƙasa.
  3. wasu irin duwatsun wuya masu kama da launin 'ya'ya tsamiya.
  4. tsamiyar marina: rigar da aka sake shuɗawa bayan an yi mata ado da baƙi.
  5. tsamiyar Madi: lahira.
  6. silk
Contents