Toggle menu
24K
665
183
158.2K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

tukku

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations

Noun

Tilo
tukku

Jam'i
tukkaye or tukkwaye

m

  1. ƙanƙanin gashin da ake ragewa a daidai maɗiga bayan an aske gashin kai.
  2. tuntu ko tsoron da ake yi wa malafa ko tuta.


Google translation of tukku

Beat, determined.