voa60/2020-10-26: Difference between revisions
From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
More actions
No edit summary |
No edit summary |

| Line 15: | Line 15: | ||
##''UK: [[British]] [[special]] [[forces]] [[stormed]] a [[Greek]]-operated oil tanker in the English Channel on Sunday to wrest control of the vessel from seven stowaways who threatened the crew in a suspected hijacking. Stowaways, who boarded the ship in Nigeria, were detained.''
[[dakarun|Dakarun]] [[Burtaniya]] [[na musamman]], sun danna cikin wani jirgin ruwa na ɗaukan mai a ƙasar [[Girka]], don kuɓutar da jirgin daga hannun wasu da suka shiga ba bisa ƙa'ida ba. --[[voa60/2020-10-26]]

| ##''UK: [[British]] [[special]] [[forces]] [[stormed]] a [[Greek]]-operated oil tanker in the English Channel on Sunday to wrest control of the vessel from seven stowaways who threatened the crew in a suspected hijacking. Stowaways, who boarded the ship in Nigeria, were detained.''
[[dakarun|Dakarun]] [[Burtaniya]] [[na musamman]], sun danna cikin wani jirgin ruwa na ɗaukan mai a ƙasar [[Girka]], don kuɓutar da jirgin daga hannun wasu da suka shiga ba bisa ƙa'ida ba. --[[voa60/2020-10-26]]

##''Zanzibar: Tanzania’s semi-autonomous region held huge rallies Sunday ahead of a presidential election, after the [[opposition]] raised [[fears]] of [[fraud]] in the semi-autonomous archipelago that has a history of contested polls.''
An gudanar da babban taron yaƙin neman zaɓe a Zanzibar na Tanzania gabannin zaɓen shugaban ƙasa bayan ɗan takara na ɓangaren [[adawa]] ya nuna [[fargabar]] yin [[maguɗi]] a yankin. --[[voa60/2020-10-26]]

| ##''Zanzibar: Tanzania’s semi-autonomous region held huge rallies Sunday ahead of a presidential election, after the [[opposition]] raised [[fears]] of [[fraud]] in the semi-autonomous archipelago that has a history of contested polls.''
An gudanar da babban taron yaƙin neman zaɓe a Zanzibar na Tanzania gabannin zaɓen shugaban ƙasa bayan ɗan takara na ɓangaren [[adawa]] ya nuna [[fargabar]] yin [[maguɗi]] a yankin. --[[voa60/2020-10-26]]

##''Egypt: [[ballot|Ballot]] [[counting]] is on in Egypt after the first phase of parliamentary elections in which candidates loyal to President Abdel Fattah al-Sisi are expected to sweep to victory.''
Ana cigaba da [[ƙirga]] [[ƙuri'u]] a Masar, bayan kashin farko na zaɓen majalisar dokoki. --[[voa60/2020-10-26]]

| ##''Egypt: [[ballot|Ballot]] [[counting]] is on in Egypt after the first [[phase]] of parliamentary elections in which candidates loyal to President Abdel Fattah al-Sisi are expected to sweep to victory.''
Ana cigaba da [[ƙirga]] [[ƙuri'u]] a Masar, bayan [[kashin]] farko na zaɓen majalisar dokoki. --[[voa60/2020-10-26]]

##''Libya: A small group of Libyans burns the French flag and portraits of President Emmanuel Macron in the capital, Tripoli, after he vowed his country would not "give up cartoons" depicting the Prophet Muhammad.''
Wasu tsirarun 'yan ƙasar Libiya sun ƙona tutar Faransa da hotunan shugaba Emmanuel Macron a Tripoli. Bayan da ya lashi takobin cewa ƙasarsa baza ta daina yin zane dake nuna Annabi Muhammad (SAW) ba. --[[voa60/2020-10-26]]
| ##''Libya: A small group of Libyans burns the French flag and portraits of President Emmanuel Macron in the capital, Tripoli, after he vowed his country would not "give up cartoons" depicting the Prophet Muhammad.''
Wasu tsirarun 'yan ƙasar Libiya sun ƙona tutar Faransa da hotunan shugaba Emmanuel Macron a Tripoli. Bayan da ya lashi takobin cewa ƙasarsa baza ta daina yin zane dake nuna Annabi Muhammad (SAW) ba. --[[voa60/2020-10-26]]

Latest revision as of 19:00, 27 October 2020
VOA60 Africa for Monday (Litinin) Oct 26th, 2020
| English [1] | Hausa [2] [3] |

- VOA60 Afirka for Monday (Litinin) Oct 26th, 2020 [4]
- Cameroon: Protesters march after a massacre at a school in the anglophone southwest which the government has blamed on English-speaking separatist militants. Army spokesman Cyrille Atonfack Guemo told the French news agency that seven children had been killed. No one has claimed responsibility.
A Kamaru, masu zanga zanga sun yi maci bayan kisan gillar da aka yi wa yara bakwai a wata makaranta a yankin ƙasar da ke amfani da Turancin Ingilishi. Gwamnati ta ɗaura alhakin akan mayaƙan 'yan aware na yankin. --voa60/2020-10-26 - UK: British special forces stormed a Greek-operated oil tanker in the English Channel on Sunday to wrest control of the vessel from seven stowaways who threatened the crew in a suspected hijacking. Stowaways, who boarded the ship in Nigeria, were detained.
Dakarun Burtaniya na musamman, sun danna cikin wani jirgin ruwa na ɗaukan mai a ƙasar Girka, don kuɓutar da jirgin daga hannun wasu da suka shiga ba bisa ƙa'ida ba. --voa60/2020-10-26 - Zanzibar: Tanzania’s semi-autonomous region held huge rallies Sunday ahead of a presidential election, after the opposition raised fears of fraud in the semi-autonomous archipelago that has a history of contested polls.
An gudanar da babban taron yaƙin neman zaɓe a Zanzibar na Tanzania gabannin zaɓen shugaban ƙasa bayan ɗan takara na ɓangaren adawa ya nuna fargabar yin maguɗi a yankin. --voa60/2020-10-26 - Egypt: Ballot counting is on in Egypt after the first phase of parliamentary elections in which candidates loyal to President Abdel Fattah al-Sisi are expected to sweep to victory.
Ana cigaba da ƙirga ƙuri'u a Masar, bayan kashin farko na zaɓen majalisar dokoki. --voa60/2020-10-26 - Libya: A small group of Libyans burns the French flag and portraits of President Emmanuel Macron in the capital, Tripoli, after he vowed his country would not "give up cartoons" depicting the Prophet Muhammad.
Wasu tsirarun 'yan ƙasar Libiya sun ƙona tutar Faransa da hotunan shugaba Emmanuel Macron a Tripoli. Bayan da ya lashi takobin cewa ƙasarsa baza ta daina yin zane dake nuna Annabi Muhammad (SAW) ba. --voa60/2020-10-26