voa60/2021-03-17
From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
More actions
- U.S.: At least 8 people, many of them of Asian descent, are dead after a man opened fire in 3 massage parlors in and around Atlanta. [1]
U.S.: Aƙalla mutane 8 sun mutu, akasarin 'yan asalin Asiya ne, bayan wani ɗan bindiga ya buɗe musu wuta a gidan tausayar jiki dake birnin Atlanta na Georgia a jiya da dare. [2]