Toggle menu
24K
663
183
158.1K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

yatsu

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations

Noun

Singular
yatsa

Plural
yatsu or yatsotsi

Singular
finger

Plural
fingers

  1. The plural form of yatsa; more than one (kind of) yatsa. <> fingers.
    1. Ka tambayi kanka, ‘Za a iya yin zane-zane da gine-gine ba tare da amfani da yatsu da Allah ya ba mu ba?’
      Ask yourself, ‘Could impressive works of art and construction have been made without the skillful use of God-given fingers?’ [1]

    2. Mai wa’azin ya ce a wasu sa’o’i 24 na rana, iska za ta zama baƙa domin tana ɗauke da hannaye, damutsai, ƙafafuwa, yatsu, ƙasusuwa, tsoka, da kuma fatun mutane biliyoyi da suka mutu.
      The preacher held that on a certain 24-hour day, the air would become black with hands, arms, feet, fingers, bones, sinews, and skin of the billions of human dead. [2]
Contents