Toggle menu
24K
663
183
158.1K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

zabo

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations

Not to be confused with zaɓo.

Noun

Tilo
zabo

Jam'i
zabi or zabbi

zabo = m | zabuwa = f

  1. tsuntsun gida mai jiki roɗi-roɗin jiki fari da baƙi daɗan zanko da kora a kai. <> a guineafowl bird.
  2. wani irin takobi. <> a sword-like weapon.
  3. wani irin zane na saƙi.
See also zabbi
Contents