Toggle menu
24K
663
183
158K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

zaitun

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations

Glosbe's example sentences of zaitun

  1. zaitun. <> olive tree, olive, olives.
    1. 21:43) Somawa da naɗa Karniliyus, ɗan Al’umma na farko da ya zama Kirista a shekara ta 36 A.Z., an ba waɗanda ba Yahudawa ba ne zarafin shigowa cikin wannan itacen zaitun na alama.—A. M. 10:44-48. <> 21:43) Starting with the anointing of Cornelius—the first uncircumcised Gentile convert—in 36 C.E., the opportunity was opened up to uncircumcised non-Jews to be grafted onto this symbolic olive tree.—Acts 10:44-48. | olive
    2. Annabi Habakkuk ya furta irin wannan tabbaci da kyau sa’ad da ya rubuta: “Ko itacen ɓaure ba ya yi fure ba, ba kuwa ’ya’ya a cikin kuringar anab ba; wahalar zaitun ta zama banza, gonaki ba su bada abinci ba: Ko da tumaki ba su ribbababanya a garkensu ba, ba a iske kuma shanu a dangwalinsu ba; duk da haka zan yi murna cikin Ubangiji; zan yi murna a cikin Allah mai-cetona.”—Hab. <> The prophet Habakkuk expressed such conviction beautifully when he wrote: “Although the fig tree itself may not blossom, and there may be no yield on the vines; the work of the olive tree may actually turn out a failure, and the terraces themselves may actually produce no food; the flock may actually be severed from the pen, and there may be no herd in the enclosures; yet, as for me, I will exult in Jehovah himself; I will be joyful in the God of my salvation.”—Hab. | olive tree
    3. Habakkuk yana da hali da ya kamata mu yi koyi da shi, don ya ce: “Gama ko da shi ke itacen ɓaure ba za ya yi fure ba, ba kuwa ’ya’ya a cikin kuringar anab ba; wahalar zaitun ta zama banza, gonaki ba su bada abinci ba: ko da za a raba tumaki da wurin zamansu, ba a iske shanu a dangwalinsu ba; duk da haka zan yi murna cikin Ubangiji; zan yi murna a cikin Allah mai-cetona.” <> Habakkuk had an exemplary attitude, for he said: “Although the fig tree itself may not blossom, and there may be no yield on the vines; the work of the olive tree may actually turn out a failure, and the terraces themselves may actually produce no food; the flock may actually be severed from the pen, and there may be no herd in the enclosures; yet, as for me, I will exult in Jehovah himself; I will be joyful in the God of my salvation.” | olive
    4. Mutanensa da aka maido za su sami daraja “kamar itacen zaitun,” kuma za su bi hanyoyin Allah. <> His restored people would have dignity “like that of the olive tree,” and they would walk in God’s ways. | olive
    5. 11:21) Wannan itacen zaitun da ake nomewa yana wakiltar cikar nufin Allah game da alkawarin da aka yi da Ibrahim. <> 11:21) This cultivated olive tree represents the fulfillment of God’s purpose with regard to the Abrahamic covenant. | olive
    6. Idan aka yi ruwan sama bayan fāri mai tsawo, kututturen bishiyar zaitun zai iya sake tsirowa kuma “ya yi rassa” <> When rainfall breaks a severe drought, a dry olive stump can spring back to life with shoots rising from its roots, producing “branches like a new plant” | olive
    7. Itacen Zaitun na Alama <> The Symbolic Olive Tree | [[The Symbolic Olive Tree]]
    8. Mene ne yake nufi cewa “dutsen zaitun” ya rabu a tsakiya? <> In what sense does “the Mount of Olives” split? | Olives
    9. Littafin nan Life in Biblical Israel ya ce: Abincin da ake ci da rana ba mai nauyi ba ne, ya haɗa da burodi, hatsi, zaitun, da ’ya’yan ɓaure.” <> The book Life in Biblical Israel says: “The midday meal was light, composed of bread, grain, olives, and figs.” | olives
    10. 8, 9. (a) Waɗanne abubuwa huɗu masu muhimmanci ne za su taimaka mana mu fahimci kwatanci na itacen zaitun? <> 8, 9. (a) What four basic facts will help us understand the illustration of the olive tree? | olive
    11. Ɗaya daga cikin kalmomin da aka samo daga wannan fi’ilin ita ce she’men, wadda suna ce, kuma sau da yawa ana fassara ta ‘mai,’ wadda ta haɗa da “man zaitun.” <> One of the words most commonly derived from this verb is the noun sheʹmen, which is often translated “oil,” including in the expression “olive oil.” | olive
    12. Mene ne Jehobah ya cim ma kamar yadda aka kwatanta da itacen zaitun na alama? <> What does Jehovah accomplish as illustrated by the symbolic olive tree? | olive
    13. Bayan haka Yesu ya hau Dutsen Zaitun, sai waɗannan manzanni huɗu suka fara yi masa tambayoyi. <> After that Jesus came up to the Mount of Olives, and then these four apostles started asking him questions. | Olives
    14. Saboda haka, Hushai ya je ya sami Dauda a Dutsen Zaitun.—2 Sama’ila 15:30, 32. <> So Hushai went to the Mount of Olives to meet David.—2 Samuel 15:30, 32. | Olives
    15. Ganyen zaitun da kurciyar ta kai wa Nuhu ma ƙila daga wani ɗan ganye da ya toho ne bayan rigyawar. <> The olive leaf carried to Noah by the dove could also have been taken from a fairly young sprout that came up after the floodwaters had abated. | olive
    16. Mai yiwuwa ya koya wa Yesu ire-iren itatuwa da ya yi amfani da su kamar su ɓaure da ceɗiya da kuma zaitun. <> He likely taught Jesus the differences between the varieties of wood that he used—the sycamore fig, oak, or olive, for example. | olive
    17. A Romawa sura ta 11, manzo Bulus ya yi maganar itacen zaitun na alama. <> In Romans chapter 11, the apostle Paul speaks of a symbolic olive tree. | olive
    18. Domin zai kasance abin da bai dace ba a kawo reshen itacen zaitun na jeji a ɗaura a kan na gida, amma, wasu manoma sun yi hakan a ƙarni na farko. <> Well, it would seem unusual, even unnatural, to graft a wild branch onto a cultivated tree; yet, that is what some farmers did in the first century. | graft
    19. Jehobah yana kama da saiwar, Yesu kuma rassa na itacen zaitun na alama. <> Jehovah is like the root and Jesus like the trunk of this symbolic olive tree. | olive
    20. Alal misali, an ce wasu itatuwan zaitun a wuraren Bahar Maliya sun yi rayuwa na shekaru dubu ɗaya zuwa dubu biyu. <> For instance, some olive trees in the Mediterranean region are said to be from one to two thousand years old. | olive
    21. (Yohanna 21:9-13) Ko da yake a nan kaɗai ne Linjila ta ambata abincin safiya, amma mutanen sun saba karyawa da abinci kamar su burodi ’ya’yan itace da zaitun. <> (John 21:9-13) Although this is the only mention in the Gospels of a breakfast meal, it was common for people to begin their day with a meal of bread, nuts, and raisins or olives. | olives
    22. Da farko, tun da yake ba su da zarafin kasancewa a wannan alkawari na musamman, suna kama da rassan zaitun na jeji. <> Originally, they were like wild olive branches, not having a