(Redirected from wak'a)
Noun
f
- Waka wata tsararriyar magana da ake rerawa a kan kari ko rauji <> (countable) A song is some music with words in verse. A poem. track.
- Na ga makaho yana rera waƙa. <> I've seen a blind man singing a song.
- However, subordinate males that perform this song-and-dance routine risk being noticed and attacked by the dominant male. [1] <> Ko da yake wasu kananan zakarun sukan yi irin wannan waka da rawa tare da kasadar akwai yiwuwar manyan zakaru su kai musu hari. [2]
- That song sounds beautiful. <> Waccar waƙar ta yi kyau.