witness
From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
More actions
Pronunciation (Yadda ake faɗi)
Noun
- mai shaida wanda ya ga wani abu da ido musamman laifi. <> (countable) A witness is somebody who saw something, especially a crime.
- The journalist spent three years interviewing survivors and witnesses. <> Ɗan jarida ya yi shekaru uku yana tambayar waɗanda suka tsira da masu shaida.
- The hospital has born witness to countless deaths and births. <> Asibitin ya kasance mai shaida ga mace-mace da haife-haife da yawa, ba iyaka.
- mai shaida shi ne wanda kan bayyanawa kotu akan wani lamari musamman na laifi. <> (countable) (law) A witness is somebody who tells a court what they know about a situation, especially a crime.
- The witness testified that Simpson was ill at the time. <> Mai shaida ya bayar da shaida akan cewa Simpson bai da lafiya a lokacin.
- mashaidi
- indeed, we have sent you as a witness and a bringer of good tidings and a warner <> lalle mu mun aike ka, kana mai shaida, kuma mai bayar da bushara kuma mai gargaɗi. = [ 48:8 ] mun aike ka a matsayin mashaidi, kuma mai bayar da bishara, kuma mai gargadi. --Qur'an 48:8
Verb
|
Plain form (yanzu) |
3rd-person singular (ana cikin yi) |
Past tense (ya wuce) |
Past participle (ya wuce) |
Present participle (ana cikin yi) |
- ga/gani <> (transitive) If you witness something, you see it.
- As God is my witness <> Allah yana gani.
- (transitive) If something witnesses something, it experiences it.